Asma Afsaruddin

Asma Afsaruddin
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuli, 1958 (65 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Johns Hopkins University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Islamicist (en) Fassara
Employers Jami'ar Harvard
University of Notre Dame (en) Fassara
Johns Hopkins University (en) Fassara
Indiana University (en) Fassara

Asma Afsaruddin (an haife ta a shekara ta alif 1958).ba’larabiya ce ƙwararriyar masaniyar ilimin addinin musulunci kuma Farfesa a Sashen Harsuna da Al’adu na Gabas ta Tsakiya a Jami’ar Indiana da ke Bloomington.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search